Released on October 25, 2019

Thumbnail

[Intro: ReubenRane & Azura]

Rane tha craftsman

Allah ya raba mu da babu

Alright!

It’s Sheksy, duh!


[Verse 1: ReubenRane]

Born in Bosso Lowcost

Shout out to Maman Bundi, kai!, the midwife to this kid’s life

I swear they’ll know us

In dan na gaman yin noman that’ll grow into the big life

Think twice in kun aza wai muma muna jin nice

(No way out!) The city was locked from the inside

A’ wani gida ana food fight, next door fist fights, next door my place – unexpected goodbyes

Ni da gayu na mu ka tashi tafiya mu ka je farauta har bangon duniya

(Tukuna!)

Dadi na there has been no beef

Ko da’a tukunyan miya there had been no beef

Fish Roundabout never died

Well, back in my mind ta na nan ta na dan motsi

Whenever you call zan dawo da wuri

If there’s anyone iller, Allah ya kara sauki

[Hook: ReubenRane & Sheksy]

Mun yi boko da kwabon adashi

Ga mafarkai, babu aiki

Rashin hankuri kuma ya ba mu kashi

A’ ina?

A’ Minna

A’ ina?

A’ Minna

Mun yi boko da kwabon adashi

Ga mafarkai, babu aiki

Rashin hankuri kuma ya ba mu kashi

A’ ina?

A’ Minna

A’ ina?

A’ Minna


[Verse 2: ReubenRane]

Allah ya raba mu da babu (Babu!)

Kila ma mu kwache na ku (Nasu!)

In ka nu wu mubi she a jagu?

In sun zo, nuna musu taku (Taku!)

Power State too lit (Ahap!)

Wutan sai a hankali (Ahap!)

Haske sai a tantali

Ya kasuwar generator Danteni (Ahap!)

Kai waye in ba kar da cheddar

Da sai in dan gutsura muku wara

Mu dan sha ruwa, mu dan buga Sega

Hawar keke har chan Chanchaga, Ahap!

Fish Roundabout never died

Well, back in my mind ta na nan ta na dan motsi

Whenever you call zan dawo da wuri

If there’s anyone iller, Allah ya kara sauki

[Hook: ReubenRane & Sheksy]

Mun yi boko da kwabon adashi

Ga mafarkai, babu aiki

Rashin hankuri kuma ya ba mu kashi

A’ ina?

A’ Minna

A’ ina?

A’ Minna

Mun yi boko da kwabon adashi

Ga mafarkai, babu aiki

Rashin hankuri kuma ya ba mu kashi

A’ ina?

A’ Minna

A’ ina?

A’ Minna

Mun yi boko da kwabon adashi

Ga mafarkai, babu aiki

Rashin hankuri kuma ya ba mu kashi

A’ ina?

A’ Minna

A’ ina?

A’ Minna

Mun yi boko da kwabon adashi

Ga mafarkai, babu aiki

Rashin hankuri kuma ya ba mu kashi

A’ ina?

A’ Minna

Ko ina da Minna